Ƙaramin Ministan Mai Ya Yaba Wa Tinubu Kan Samar Da Cibiyar Lantarki A Maiduguri

Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur da Iskar Gas, Rt. Hon. Ekperikpe Ekpo, ya yaba wa kamfanin NNPCL bisa nasarar aiwatar da manufofin Shugaban ƙasa ta hanyar samar da ayyuka masu tasiri ga ƴan ƙasa.

Ɗaya daga cikin ire-iren ayyukan shine samar da Cibiyar Wutar lantarki ta Gaggawa…

Ƙaramin Ministan Mai Ya Yaba Wa Tinubu Kan Samar Da Cibiyar Lantarki A Maiduguri …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment