Ƙarawa Masu Kudi Haraji Ba Talakawa Ba Shi Ya Kamata …C0NTINUE READING HERE >>>
Farfesa Kabiru Dandago, na Jami’ar Bayero da ke Kano, ya buƙaci gwamantin tarayya ta ƙara haraji ga masu kuɗi a Nijeriya maimakon ƙara harajin sayayya (VAT). A cikin wata hira da gidan talabijin na Trust TV a shahararren shirin Politics Today, Dandago ya yi kira ga gwamnati da ta gabatar da harajin kadarori, da harajin kayayyakin alatu, da haraji a kan hada hadar kuɗaɗen shiga, wanda zai iya ninka abin da ake samu daga VAT a yanzu.
Dandago ya bayyana cewa,
“Bana goyon…
>