Gwamnatin kasar Sin ta yi alkawarin karfafa alakar dake tsakaninta da gwamnatin jihar Kano, domin bunkasa ayyukan more rayuwa da bunkasa ci gaban masana’antu a jihar.
A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sanusi Bature Dawakin-Tofa ya fitar, jakadan kasar Sin a…
Ƙasar Sin Ta Yi Alƙawarin Ƙarfafa Hulɗar Da Ke Tsakaninta Da Kano …C0NTINUE READING >>>>