“Ƴan Kwankwasiyya ba Su Son Zaman Lafiya,” An Kori Kwankwaso da Mabiyansa daga NNPP

“Ƴan Kwankwasiyya ba Su Son Zaman Lafiya,” An Kori Kwankwaso da Mabiyansa daga NNPP …C0NTINUE READING HERE >>>

Tsagin NNPP a ƙarƙashin jagorancin Agbu Major ya tabbatar da cewa Rabiu Kwankwaso da mabiyansa ba ƴan jam’iyya ba neMajor ya ce korar da jam’iyyar NNPP ta yi wa ƴan Kwankwasiyya na nan daram kuma kotu ta tabbatar da hakan kwanan nan A cewar ‘dan siyasar, ƴan Kwankwasiyya wasu mutane ne da ba su kaunar zaman lafiya kuma ba su bin doka sau da ƙafa

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da…

>

Leave a Comment