Rundunar ƴansandan jihar Filato ta kama wata mata mai suna Nanman Pungtel da yara uku da ba ta iya bayar da cikakken bayani kan yadda ta same su a unguwar Old Airport da ke Jos ba. Wannan na zuwa ne bayan samun wasu bayanan sirri da aka miƙa wa rundunar.
Bayan fara bincike an kama…
Ƴansanda Sun Damƙe Fasto Bisa Laifin Safarar Yara A Filato …C0NTINUE READING >>>>