Wasu matasa biyu a ƙaramar hukumar Sagbama ta jihar Bayelsa, sun gamu da ajalinsu yayin da suke yunƙurin sace fitulun kan titi masu amfani da hasken rana.
Kamar yadda Gidan Rediyon Tarayya (FRCN) ya rawaito, an gano gawarwakin mutanen ne a safiyar yau Litinin, Inda wani shaidar ganau…
Ɓarayin Wutar Sola Sun Baƙunci Lahira Yayin Da Suke Tsaka Da Kwancewa …C0NTINUE READING >>>>