Kungiyar kwadago watau NLC ta buƙaci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya janye kudirin harajin da ke gaban Majalisar TarayyaA sakon barka da shiga sabuwar shekara, shugaban NLC, Joe Ajaero ya ce ya kamata gwamnati ta janye kudirin domin a sake zama a kansaYa kuma bukaci gwamnatoci tun…
2025: Kungiyar NLC Ta Sake Tunkarar Shugaba Bola Tinubu Kan Kudirin Haraji …C0NTINUE READING >>>>