Kungiyar kabilar Igbo (Ohanaeze Ndigbo) ta nuna damuwa kan kalaman tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar Kungiyar ta ce abin takaici ne yadda Atiku ya goyi bayan takarar dan Arewa a zaben 2027 wanda hakan ke nuna rashin damuwarsa ga Kudancin kasar Ohanaeze Ndigbo ta ce dalilin kalaman nasa, Atiku ya rasa goyon bayan kabilar Igbo da suka dade suna tare da shi
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar…
2027: Ƙungiyar Kabilar Igbo Ta Raba Gari da Atiku kan Kalamansa, Ta Yabawa Tinubu …C0NTINUE READING >>>