Zaben 2027: Atiku Ya Maida Martani bayan Akume Ya Bukaci Ya Hakura da Takara

Zaben 2027: Atiku Ya Maida Martani bayan Akume Ya Bukaci Ya Hakura da Takara …C0NTINUE READING HERE >>>

Atiku Abubakar ya yi martani ga sakataren gwamnatin tarayya kan buƙata ya haƙura da neman shugabancin Najeriya a 2027Tsohon mataimakin shugaban ƙasan ya tunatar da Sanata George Akume cewa yankin Kudu ya fi na Arewa daɗewa kan mulkin NajeriyaAtiku ya kuma nuna cewa ƴan Najeriya ne ke da ikon zaɓar wanda suke son ya hau kan kujerar mulkin ƙasar nan

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da…

>

Leave a Comment