Rikicin Sarauta: Sarki Sanusi II Ya Sha Alwashin Raka Hakimin Bichi bayan Abin da Aka Masa

Rikicin Sarauta: Sarki Sanusi II Ya Sha Alwashin Raka Hakimin Bichi bayan Abin da Aka Masa …C0NTINUE READING HERE >>>

Muhammadu Sanusi II ya sha alwashin raka hakimin Bichi Munir Sanusi Bayero zuwa yankinsa cikin lumanaMai martaba sarkin Kano na 16 ya faɗi haka ne da ya karɓi bakunci tawagar masaraƴtar Bichi a fadarsa da ke Kano ranar LarabaRanar Juma’a da ta gabata Sarki Sanusi ya shriya yi wa hakimin rakiya amma jami’an tsaro suka kewaye fadarsa suka hana shi tafiya

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran…

>

Leave a Comment