Matatar Ɗangote Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasar Kamaru …C0NTINUE READING HERE >>>
A wata gagarumar nasara ta samar da Makamashi a Afirka, matatar Dangote da Neptune Oil sun yi hadin gwiwa ta fitar da Man fetur daga matatar mai ta Dangote (Babbar matatar mai a Afirka) zuwa kasar Kamaru.
Wannan nasara da aka samu sakamakon hadin gwiwa tsakanin kamfanonin biyu, ya jaddada kudirinsu na karfafa dangantakar tattalin arziki tsakanin Nijeriya da Kamaru tare da biyan bukatun makamashin da yankin ke bukata.
Aliko Dangote, Shugaba na rukunin Dangote, ya bayyana cewa:…
>