Ana Jimamin Rasuwar Kanwar Gwamna, Mutuwa Ta Sake Ratsa Iyalan Agbu Kefas …C0NTINUE READING >>>
Mutuwa ta sake ratsa iyalan Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba yayin da ake cikin jimamin rasuwar ƙanwarsa, Atsi KefasDireban mahaifiyar Gwamna Agbu Kefas, ya ce ga garinku nan bayan samun labarin mutuwar Atsi Kefas wacce aka harba bisa kuskureWata majiya ta bayyana cewa direban mai suna Abraham ya yanke jiki ya faɗi bayan labarin mutuwar Atsi Kefas ya riske shi
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi…
>