Gwamna Lawal Ya Tallafawa Mutane 44,000 Da Fiye Da Naira Biliyan 4 

Gwamna Lawal Ya Tallafawa Mutane 44,000 Da Fiye Da Naira Biliyan 4  …C0NTINUE READING >>>

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon kuɗaɗe don tallafa wa masu ƙaramin ƙarfi a jihar.

 

Rabon kuɗaɗen wani ɓangare ne na Farfaɗo da Ayyukan Tattalin Arziki da suka durƙushe a sanadiyyar COVID-19 na ‘NG-CARES’, wanda aka gudanar a ɗakin taro na Garba Nadama, Sakatariyar JB Yakubu a Gusau.

Shirin kyautata jin daɗin jama’ar ya shafi masu ƙaramin ƙarfi 44,000 a faɗin ƙananan hukumomi 14 a wani ɓangare na shirin Gwamnatin Jihar Zamfara.

 

A…

>

Leave a Comment