NEMA Ta Bayar Da Tallafin Kayan Agaji Ga Wadanda Harin ‘Yan Bindiga Ya Shafa A Zamfara

Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) a ranar Laraba ta bayar da tallafin kayayyakin agaji ga wadanda hare-haren ‘yan bindiga, da bala’in ambaliyar ruwa da kuma ‘yan gudun hijira ya shafa a Zamfara.

Darakta-Janar ta hukumar, Hajiya Zubaida Umar ce ta bayyana hakan a lokacin da take mika kayayyakin ga gwamnatin jihar a Gusau.

Babban daraktar ta samu wakilcin shugaban ofishin ayyuka na hukumar da ke Sokoto, Mista Aliyu Kafindangi.

Hajiya Zubaida ta ce, shugaban kasa…

NEMA Ta Bayar Da Tallafin Kayan Agaji Ga Wadanda Harin ‘Yan Bindiga Ya Shafa A Zamfara …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment