Sojoji Sun Kwato Shanu Da Tumaki Bayan Harbe ‘Yan Bindiga 3 A Kaduna

Sojoji sun harbe ‘yan bindiga uku a wani artabu bayan sun kwato wasu shanun da suka sace a kauyen Kurutu da ke karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna.

 

Wani shugaban al’ummar yankin wanda ya tabbatar wa Daily Trust da labarin ta wayar tarho a ranar Talata, ya ce an kwato shanu da tumakin ne a ranar Asabar a dajin Hayin-Dam, wanda a cewarsa yana iyaka da al’ummar Janjala a karamar hukumar Kagarko.

Ya ce, ‘yan bindigar sun kai farmaki ne wata rigar Fulani a kauyen Kurutu…

Sojoji Sun Kwato Shanu Da Tumaki Bayan Harbe ‘Yan Bindiga 3 A Kaduna …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment