washington dc —
Ministan Lantarki, Adebayo Adelabu, yace Najeriya ta kama hanyar kara megawat 150 kan babban layin lantarkin kasar kan nan da karshen shekarar 2024.
Adelabu ya bayyana hakan ne a yau Alhamis yayin ganawa da manema labaran fadar shugaban kasa bayan wata ganawar sirri da shugaban kasar Jamus Frank-Walter Steinmeier da takwaransa na Najeriya Bola Tinubu a fadar ta Aso Villa dake Abuja.
Ministan Lantarki Adebayo Adelabu
A cewarsa, za a samu karin lantarkin ne…
Za A Kara Megawatt 150 Kan Babban Layin Lantarkin Najeriya Kan Nan Da Karshen Shekara-Adelabu …C0NTINUE READING >>>