Tinubu Ya Fadi Shirinsu a kan Nijar da Sauran Kasashen Afrika da Suka Bar ECOWAS

Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya tattauna da takwaransa na Jamus, Frank-Walter Steinmeier kan muhimman batutuwa Ya shaidawa Mista Steinmeier irin dabarun da ake amfani da su wajen jawo hankalin ƙasashen Sahel su dawo cikin ECOWASƘasashen Mali, jamhuriyyar Nijar da Burkina Faso sun fice daga ƙungiyar ECOWAS bayan an yi juyin mulki

A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin,…

Tinubu Ya Fadi Shirinsu a kan Nijar da Sauran Kasashen Afrika da Suka Bar ECOWAS …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment