Birnin Yiwu Na Kasar Sin Zai Kaddamar Da Sabon Zagaye Na Gyare-gyaren Cinikayyar Duniya

Birnin Yiwu dake gabashin kasar Sin, da aka fi sani da “katafaren kantin duniya” kuma babban mai samar da manhajojin kasuwanci ta intanet na duniya a kasar Sin, ya kimtsa tsaf wajen kaddamar da sabon zagayen gyare-gyaren cinikayya, da nufin karfafa matsayinsa a fagen cinikayyar duniya.

 

Majalisar kula da al’amuran kasar Sin ta amince da babban shirin zurfafa cikakkun gyare-gyaren cinikayya na duniya a birnin, dake lardin Zhejiang na kasar Sin, kamar yadda aka bayyana a wata…

Birnin Yiwu Na Kasar Sin Zai Kaddamar Da Sabon Zagaye Na Gyare-gyaren Cinikayyar Duniya …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment