Sin Na Shirin Kafa Sassan Likitancin Gargajiya Kimanin Dubu 10 Zuwa Shekarar 2029

Hukumar kula da harkokin likitanci da magungunan gargajiyar kasar Sin ta fitar da bayanin cewa, kasar Sin za ta inganta harkokin gina sassan likitancin gargajiya na kasar da za su zamo kan gaba a matakinsu, domin kara ingancin aikin jinya a asibiti. Kana, ya zuwa shekarar 2029, za a kafa cikakken tsarin jinya ta fasahohin gargajiyar Sinawa, kuma ana sa ran sassan jinya na fasahohin gargajiyar kasar su kai kimanin dubu 10 zuwa wannan shekara.

 

Bayanin ya kara da cewa, sassan jinya…

Sin Na Shirin Kafa Sassan Likitancin Gargajiya Kimanin Dubu 10 Zuwa Shekarar 2029 …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment