washington dc —
Jiya laraba a birnin Abuja, shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana cewar har yanzu muradai da walwalar al’ummomin Mali da Nijar da Burkina Faso ne abubuwan da shugabannin ECOWAS ke baiwa fifiko, inda ya bada tabbacin cewa za a yi amfani da hikima da diflomasiya wajen sake zawarcin kasashen cikin kungiyar.
Da yake karbar bakuncin shugaban kasar Jamus, Frank-Walter Steinmeier, dake ziyarar aiki a fadar shugaban Najeriya, Tinubu wanda ya kasance shugaban kungiyar…
Kofofin ECOWAS A Bude Suke Ga Kasashen Mali, Nijar Da Burkina Faso, Inji Tinubu …C0NTINUE READING >>>