Wani mummunan hari da ‘yan bindiga suka kai a ƙauyen Powish da ke gundumar Kalmai, a ƙaramar hukumar Billiri na jihar Gombe, yayi sanadiyyar mutuwar mutum ɗaya, tare da ƙona gidaje da kwashe dabbobi da dama.
Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ‘yansandan jihar Gombe, Buhari Abdullahi, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar, inda ya ce lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 1 na safiyar ranar Alhamis, bayan da ‘yan bindigar ɗauke da muggan makamai da suka haɗa…
Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Ɗaya Tare Da Ƙona Gidaje A Gombe …C0NTINUE READING >>>