INEC Za Ta Baiwa ‘Yan Najeriya Mazauna Ketare Damar Yin Zabe …C0NTINUE READING HERE>>>
washington dc —
Hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta (INEC) ta bayyana cewa tana shirya gudanar da dimbin sauye-sauye a 2025 da zasu kai ga soke amfani da katin zabe na dindindin a lokacin zabubbuka, tare da baiwa ‘yan Najeriya mazauna ketare damar yin zabe.
A cewar INEC, an cimma wadannan shawarwari ne bayan kammala wani taro tsakanin shugabanta, Farfesa Mahmoud Yakubu da kwamishinonin zabe na jihohi a Abuja a jiya Alhamis.
INEC ta kara da cewa, nan bada jimawa ba za a gabatar da…
INEC Za Ta Baiwa ‘Yan Najeriya Mazauna Ketare Damar Yin Zabe …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>