Sin Ta Shirya Cimma Burin Samun Ci Gaba Na Shekara-Shekara, Masu Bayyana Ra’ayoyinsu Na Da Karfin Gwiwa Game Da Hasashen Tattalin Arzikin Sin …C0NTINUE READING HERE>>>
An shirya cimma ainihin burin ci gaban tattalin arziki da zamantakewa na wannan shekara cikin nasara. Sakon da aka fitar a muhimmin taron tattalin arziki na shekara-shekara na kasar Sin ya kasance tamkar “harbi a hannu” ga tattalin arzikin duniya dake tangal-tangal. Wata kuri’ar jin ra’ayin jama’a ta yanar gizo da kafar CGTN ta gudanar ta nuna cewa, kashi 92.4 cikin 100 na wadanda suka bayyana ra’ayoyinsu na da kwarin gwiwa game da yanayin tattalin arzikin kasar Sin,…
Sin Ta Shirya Cimma Burin Samun Ci Gaba Na Shekara-Shekara, Masu Bayyana Ra’ayoyinsu Na Da Karfin Gwiwa Game Da Hasashen Tattalin Arzikin Sin …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>