Yadda Miji Ya Kulle Matarsa a Daki Ya Cinnawa Kansu Wuta da Fetur …C0NTINUE READING HERE>>>
Rahotanni da suka fito daga jihar Ondo sun nuna cewa wani mai gida ya ƙone kansa tare da matarsa bayan wata matsala ta aure An ruwaito cewa mijin ya mutu nan take, yayin da matarsa ke asibiti tana karɓar magani rai a hannun Allah Karin rahotanni sun nuna cewa mijin ya yi wannan aika-aikar ne saboda matarsa ta ƙi dawo wa gidan aurensu bayan sun samu matsala
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne…
Yadda Miji Ya Kulle Matarsa a Daki Ya Cinnawa Kansu Wuta da Fetur …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>