Yadda Mutuwar Faraɗ-ɗaya Ke Farmakar ‘Yan Nijeriya …C0NTINUE READING HERE>>>
Kwararru a fannin kiwon lafiya sun bayyana cewa an samu karin ‘yan Nijeriya da ke mutuwa sakamakon cututtuka irin su hawan jini da ciwon suga da cututtuka masu alaka da tamowa da kuma haduran akan tituna.
Sai dai an samu sabani kan abubuwan da suka haddasa yawan mace-macen da aka samu a bara, bayan da gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fara daukar matakai kan tattalin arziki.
Sauye-sauyen tattalin arzikin da aka bayyana a matsayin wani abu mai matukar zafi, sun hada da cire…
Yadda Mutuwar Faraɗ-ɗaya Ke Farmakar ‘Yan Nijeriya …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>