Gobara Ta Yi Sanadiyar Mutuwar Magidanci Da Matarsa A Kano …C0NTINUE READING HERE>>>
Wani magidanci mai suna Muhammad Uba ɗan shekaru 67 da matarsa Fatima Muhammad mai shekaru 52 sun rasa rayukansu a wata gobara da ta tashi a Kano, biyo bayan wani lamari da ya faru ranar Juma’a a Rangaza, da ke unguwar Layin AU a ƙaramar hukumar Ungogo.
A cewar kakakin hukumar kashe gobara ta Kano, Saminu Yusif Abdullahi, dakin ikonsu ya samu kiran agajin gaggawa da misalin karfe 01:45 na dare daga ɗaya daga cikin ma’aikatansu FS Ahmad Abubakar.
Ya ci gaba da bayanin cewa,…
Gobara Ta Yi Sanadiyar Mutuwar Magidanci Da Matarsa A Kano …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>