Gwamna Uba Sani Ya ba da Sabon Mukami a Gwamnatinsa …C0NTINUE READING HERE>>>
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya naɗa mai ba shi shawara na musamman kan harkokin ƙananan hukumomiUba Sani ya ɗauko tsohon shugaban ƙaramar hukumar Kaduna ta Kudu, Ƙabiru Yakubu Jarimi, a matsayin wanda zai riƙe kujerarNaɗin da Gwamna Uba Sani ya yi wa tsohon shugaban ƙaramar hukumar zai fara aiki ne nan take
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
Jihar Kaduna – Gwamnan jihar…
Gwamna Uba Sani Ya ba da Sabon Mukami a Gwamnatinsa …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>