Tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya bukaci shugabannin jam’iyyar PDP a dukkan matakai da su bai wa matasan kasar nan dama domin lashe zaben 2027.
Da yake jawabi a wajen taron kaddamar da kwamitin amintattu na kungiyar shugabannin matasan jam’iyyar PDP na shiyya a…
A Bai Wa Matasa Damar Rike Madafun Iko A 2027 …C0NTINUE READING >>>>