A Karshe, An Fallasa Dabarar da APC Ta Yi Buhari Ya Samu Nasara a Zaben 2015

A Karshe, An Fallasa Dabarar da APC Ta Yi Buhari Ya Samu Nasara a Zaben 2015 …C0NTINUE READING HERE >>>

Chidi Odinkalu ya ce APC ta samu nasara a 2015 ta hanyar zanga-zanga, sai gashi yanzu tana murkushe masu zanga zangaTsohon shugaban hukumar NHRC ya ce zanga-zanga hakki ne na al’umma ba na gwamnati ba, amma APC ta take wannan hakkinYa yi bayanin yadda APC ta hau mulki a wani taro na tunawa da ‘Ranar Kare Hakkin Dan Adam’ da Global Rights ta shirya

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin…

>

Leave a Comment