A Karshe, Sarkin Kano Ya Yi Magana kan Mamaye Fadarsa da Jami’an Tsaro Suka Yi …C0NTINUE READING HERE >>>
Mai Martaba sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya ce har yanzun ba shi da masaniyar dalilin jami’an tsaro na mamaye fadarsaSanusi II ya faɗi haka ne yayin da ya karbi bakuncin wakilan masarautar Bichi da suka kai masa ziyara ranar LarabaSarkin ya ce koma maye dalilin waɗanda suka sa a mamaye fadar, ba zai hana shi raka Wamban Kano hakimin Bichi masarautarsa ba
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da…
>