Gwamnan jihar Kano ya umarci kwamishinonin da aka canza su shiga ofis nan da ranar Talata mai zuwaSanusi Bature DawakinTofa ya sanar da cewa kowane kwamishina zai kama aiki kafin zaman majalisar SECAbba Kabir Yusuf ya na so duka kwamishinonin da aka canzawa ma’aikatu su mika takardun…
Abba Gida Gida Ya Aikowa Kwamishinonin Kano da Umarni bayan Zazzaga a Gwamnati …C0NTINUE READING >>>>