Abba Gida Gida Yabi Kwamitin Rabon Kayan Makaranta bayan Dawo da Rarar N100m

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yabawa kwamitin rabon kayan makaranta bisa gaskiya da rikon amanar gwamnatiGwamnan ya ƙaddamar da rabon kayan makaranta 798,000 ga ɗaliban Firamare, wanda za a ci gaba duk shekara Abba Kabir Yusuf ya roƙi tallafin jama’a da kamfanoni wajen farfaɗo da…

Abba Gida Gida Yabi Kwamitin Rabon Kayan Makaranta bayan Dawo da Rarar N100m …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment