Abba ya kwace filayen da Ganduje ya raba, za a karasa ayyukan Kwankwaso

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sha alwashin farfado da ayyukan tashar manyan motoci da aka yi watsi da su a Dakatsalle da Gundutse Ayyukan sun fara ne a zamanin mulkin Rabiu Musa Kwankwaso a 2014, amma an bar su a lokacin Abdullahi Umar GandujeA cewar gwamnatin Kano, matakin da Abba…

Abba ya kwace filayen da Ganduje ya raba, za a karasa ayyukan Kwankwaso …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment