Abin da Atiku da Obi Ke Shiryawa kan Zaben 2027 da Tinubu bayan Kura Kurai a 2023 …C0NTINUE READING HERE >>>
Yan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar da Peter Obi na nazarin darasin zaben 2023 da ya gudana a baya saboda shirin zaben 2027 Rahotanni sun tabbatar da cewa Atiku da Obi suna duba yiwuwar shiri mai karfi domin tunkarar Bola Tinubu a zabenHakan ya biyo bayan rade-radin cewa yan adawa na kokarin yin hadaka mai karfi domin kifar da Tinubu a 2027
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da…
>