Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya fadi umarnin da shugaban kasa, Bola Tinubu ya ba su kan ayyukan ta’addanci Ministan ya ce Tinubu ya ba umarnin kawo karshen yan ta’addan da ayyukansu a shekarar 2025 da za a shigaMatawalle ya kuma nuna damuwa kan yadda ta’addanci ya ki karewa…
‘Abin da Tinubu Ya Fada Mana game da Ta’addanci a 2025’: Matawalle Ya Magantu …C0NTINUE READING >>>>