“Abubuwa 3 da Ya Dace Ƴan Majalisa Su Gyara a Kudirin Harajin Tinubu,” Farfesa Ɗandago

“Abubuwa 3 da Ya Dace Ƴan Majalisa Su Gyara a Kudirin Harajin Tinubu,” Farfesa Ɗandago …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamnatin tarayya ta nuna karara cewa ba za ta amince da janye kudirin harajin da ta gabatar a gaban majalisun kasar nan domin neman sahalewarsu ba.

Akwai alamun ƴan majalisa, kamar shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio da mataimakinsa, Barau I Jibrin na gaba-gaba a cikin masu goyon bayan kudirin.

A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin, al’amuran da su ka shafi mata da…

>

Leave a Comment