Adadin mutanen da suka mutu a turmutsitsin Anambra ya kai 22 yayin da har yanzu wadanda suka ji rauni ke a asibitiLegit Hausa ta rahoto cewa turmutsitsin ya faru ne a wani filin wasa yayin rabon shinkafa da gidauniyar Obijackson ta shiryaBa wannan ne turmutsitsin farko ba a cikin watan…
Adadin Mutanen da Suka Mutu a Turereniyar Karbar Shinkafar Sadaka Ya Karu Zuwa 22 …C0NTINUE READING >>>>