Wasu daga cikin masu zaben sarki na Oyomesi sun ƙi amincewa da naɗin Abimbola Owoade a matsayin sabon Alaafin na Oyo da Gwamna Seyi Makinde ya amince da shiMasu nadin sarautar sun ce sun zaɓi Luqman Gbadegesin ne ba Owoade ba, suna masu cewa tsarin zaben Alaafin ya hana naɗin ta…
Aiki Ja: Masu Nadin Sarauta Sun Taka Wa Gwamna Birki Kan Nadin Sabon Sarki …C0NTINUE READING >>>>