Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya shawarci ‘yan Najeriya da su kara hakuri tare da yi wa gwamnati uziriGanduje ya bayyana haka ne ta cikin sakon taya Kiristocin Najeriya murnar bikin Kirisimeti, inda ya ce Tinubu ya damu da kasar nanTsohon gwamnan Kano ya bayar da tabbacin…
“Akwai Kullin Arziki a 2025,” Ganduje Ya Nemi a Kara Yi wa Tinubu Uziri …C0NTINUE READING >>>>