A makon da ta gabata ne, Majalisar Sarakunan Yarabawan Unguwar Awori Igbasa da ke yankin Agbara karkashin Mai Martaba Sarkin Yarabawa, Oba Mohomod Saeed Idioke na Jihar Ogun ta nuna amincewarta tare da ba da izinin nada Alhaji Amadu Umar, a matsayin Sarkin Hausawan garin Agbara da…
Alhaji Amadu Umar Ya Zama Sarkin Hausawan Garin Agbara A Jihar Ogun …C0NTINUE READING >>>>