Jihar Edo – An ji harbe-harbe a safiyar Laraba kusa da wurin zaman Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaɓen gwamnan jihar Edo da ke Benin City.
Hankula mutanen da ke cikin kotun sun tashi sakamakon jin karar harbe-harben bindiga ana tsaka da zaman shari’a karkashin jagorancin Mai Shari’a…
Alkali da Lauyoyi Sun Tsure yayin da Aka Fara Harbe Harbe ana Tsaka da Shari’ar Zaɓe a Kotu …C0NTINUE READING >>>>