Alkaluman Hauhawar Farashi Na Sin Sun Karu Da Kaso 0.2% A 2024

Yau Alhamis 9 ga wannan wata, alkaluman kididdiga game da hauhawar farashin kayayyaki ko CPI a takaice a shekarar 2024 da hukumar kididdiga ta kasar Sin NBS ta fitar sun karu da kaso 0.2 bisa dari a kan na makamancin lokacin shekarar 2023. An lura cewa, a watan Disamban bara, alkaluman…

Alkaluman Hauhawar Farashi Na Sin Sun Karu Da Kaso 0.2% A 2024 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment