“Allah Ya Baku Haƙuri,” Shugaban APC Ganduje Ya Aika Sako ga Gwamna Namadi

Shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya yi ta’aziyya ga gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi bisa rasuwar mahaifiyarsa da ɗansaGanduje ya yi addu’ar Allah ya sa su a gidan Aljannah Firdausi kuma ya ba gwamna da iyalansa hakurin jure wannan rashiYa bukaci gaba ɗaya ƴan APC da su sanya…

“Allah Ya Baku Haƙuri,” Shugaban APC Ganduje Ya Aika Sako ga Gwamna Namadi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment