‘Allah Ya Isa’: Yaron Sarki Sanusi II kan Rigimar Sarauta, Ya Tuno Fadakarwar Mahaifinsa …C0NTINUE READING HERE >>>
Dan Sarki Muhammadu Sanusi II ya bayyana damuwa kan yadda ‘makiya; ke neman batawa mahaifinsa sunaAdam Lamido Sanusi ya ce duk wani kulli na mahassada ko masu sharri ba zai sauya abin da Allah SWT ya nufa baWannan martani na zuwa ne yayin da wani ya ci mutuncin Sarki Sanusi II wanda daga bisani ya nefi afuwar abin da ya aikata
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.
Jihar…
>