Al’umma za su fara mallakar gandun dajin kansu a Najeriya

Gwamnatin tarayya ta shirya kafa wani kwamitin musamman don karfafa mallakar gandun daji ga masu zaman kansu a Najeriya.

Wannan matakin na daga cikin kokarin gwamnati don yaki da sare dazuka ba tare da tsari ba, kara yawan gandun daji, da kuma inganta rawar da bangaren masu…

Al’umma za su fara mallakar gandun dajin kansu a Najeriya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment