Amarya Ta Zuba Guba A Abinci Biki A Jigawa 

Auren da aka gudanar a Jahun, Jihar Jigawa, ya rikiɗe daga murna zuwa tashin hankali bayan zargin cewa amarya ta sanya guba a abincin da aka yi wa baƙi.

Lamarin ya yi sanadiyyar mutuwar mutum ɗaya, yayin da angon ya tsinci kansa cikin mawuyacin hali. Kakakin Rundunar Ƴansandan Jihar…

Amarya Ta Zuba Guba A Abinci Biki A Jigawa  …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment