Amfani Da Ganyen Doyar Da Aka Yi Wa Aure Na Kara Bunkasa Samar Da Ita- IITA

An shawarci manoman Doya, su rungumi sabuwar  dabarar  shuka ganyen da aka yi wa aure, musamman don kara bunkasa nomanta da kuma samun kudaden shiga masu yawa.

Shugaba a sashen hukumar gudanar da binciken aikin noma (IITA), Dakta Baetrice Aighewi ce ta bayar da wannan shawara a…

Amfani Da Ganyen Doyar Da Aka Yi Wa Aure Na Kara Bunkasa Samar Da Ita- IITA …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment