Amurka: Fada Ya Barke Tsakanin Shugaban Kasa da Gwamna da Gobara Ta Kashe Mutum 24

Donald Trump ya tsananta suka kan yadda ake tafiyar da gobarar California, inda ya ce: “Ba su iya kashe gobarar ba, me ke damunsu?”Da yake martani, gwamnan California ya bukaci Trump ya zo ya ga irin barnar da gobarar ta yi da kansa ba wai magana daga nesa baSai dai Trump ya yi…

Amurka: Fada Ya Barke Tsakanin Shugaban Kasa da Gwamna da Gobara Ta Kashe Mutum 24 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment