‘Yan Nijeriya sun yi asarar sama da naira biliyan 93.72 sakamakon ayyukan zamba a tsakanin watan Janairun 2023 zuwa Disamban 2024.
Wannan ya kai ga adadin asarar sama da naira 1, 005,170,000,000 da aka tafka a cikin shekaru 25.
‘Yan damfara da masu zamba cikin aminci na ci gaba da…
An Damfari ‘Yan Nijeriya Naira Biliyan 93.72 A Shekaru 2 – Bincike …C0NTINUE READING >>>>