An Dawo Da ‘Yar Najeriya Da Aka Yi Fataucinta Gida Daga Iraki

washington dc — 

Jami’an hukumar kula da ‘yan Najeriya da ke ketare (NIDCOM) ta Jordan wacce ke kula da kasar Iraki sun shiga tsakani wajen dawo da wata matashiya mai shekaru 28, Eniola Isaac, wacce aka yi fataucinta zuwa gida.

Hakan na zuwa ne bayan wani rahoto da aka fitar a Larabar…

An Dawo Da ‘Yar Najeriya Da Aka Yi Fataucinta Gida Daga Iraki …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment